Gyaran IP: Inganta Sirri da kuma Magance Cin Zarafi

From mediawiki.org
This page is a translated version of the page Trust and Safety Product/Temporary Accounts/Updates/2023-09 and the translation is 100% complete.

Asusun Wucin gadi ga editocin da basu yi rijista ba

Karanta wannan a harshen kuPlease help translate to your language • Ku taimaka ku fada wa sauran masu amfani da shafukanmu game da wannan canje-canjen

Tarin daukakin tarihin shafuka da ke nuni akan tsafaffi da sababbin salo. Adireshin IP 172.0.0.1 ya canza zuwa asusun wucin gado~2024-23126-086, tare da alama mai nuna adireshin IP da ake kai
Shekara mai zuwa, editocin da basu da rijista zasu fara amfani da asusun wucin gadi.

A shekara ta 2023, editoci wadanda basu yi rijistan asusu zasu fara amfani da asusun wucin gadi kai tsaye. Wadannan editoci wata sa’in ana kiransu da “editocin IP” savoda adireshin IP yana bayyana a shafin tarihi.

Trust and Safety Product team sun gabatar da jawabi a Wikimania akan wannan sauyin. Kuna iya kallo a YouTube.

Akwai karin bayanai a m:IP Editing: Privacy Enhancement and Abuse Mitigation.