Translations:Inuka team/6/ha

From mediawiki.org

Manufar kungiyar shine a samar da kudiri da manufofin saka masu karatu a Wikipedia a kan hanyar samun sauƙi a Wikipedia wajen karatu, wanda za'a samar da hanyar ɗabbaga sabo da kuma gogewa a cikin bangarorin Wikipedia, a wuraren da yanar gizo yake samun ci gaba da sauri.