Taimako:Shafuka na musamman

From mediawiki.org
This page is a translated version of the page Help:Special pages and the translation is 100% complete.
PD Lura: Lokacin da ka shirya wannan shafin, kun yarda don sakin gudummawar ku a ƙarƙashin CC0. Duba Shafukan Taimakon Jama'a na Jama'a don ƙarin bayani.
PD

Shafukan musamman shafuka ne da aka ƙirƙira akan software da ake nema. Suna nan a karan kansu namespace (Special) kuma su ba'a gyara su kai tsaye kamar sauran shafuka.

Wasu muhimman shafukan sun dogara ne kacokan zaɓuɓɓuka da ma'aikaci ya seta, e.g., adadin sunaye da zasu bayyana na watchlist ma'aikaci.

Jerin shafuka na musamman

Latsa wannan linki SpecialPages zai kaiku zuwa kusan dukkanin shafukan na musamman dake a wiki. Irin linkin nan suna nan za'a iya samu toolbox a gefen hagu na panel ɗin. Wasu shafuka na musamman ɗin kuma za'a iya transcluded.

Wannan jeri: view · talk · edit

Duba kuma